Acts 27:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba a jima ba, sai ga wata guguwar iska mai ƙarfin da ake kira “’Yar arewa maso gabas,” ta buga daga tsibirin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَ دَ جِمَاوَابَ سَيْغَا وَتَ بَبَّرْ إِسْكَ دَغَ أَرٜىٰوَ تَغَبَسْ تَبُغُواْ دَغَ ڟِبِرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba da jimawa ba kuwa sai ga wata gawurtacciyar iska da ake kira Yurokilidon ta bugo daga tsibirin.