Acts 27:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iskar ta ci ƙarfin jirgin ruwan har ya kāsa fuskantar iskar; saboda haka muka sallamar mata tă yi ta tura mu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ إِسْكَرْ تَبُغُواْ جِضْغٍ، حَرْ يَكَاسَ ڢُسْكَنْتَرْ إِسْكَرْ، سَيْ مُكَ بَرِ كَوَيْ إِسْكَرْ تَيِ تَتُورَمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da iskar ta bugo jirgin, har ya kasa fuskantarta, sai muka sallama mata, ta yi ta kora mu.