Acts 27:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da muka bi ta bayan wani ɗan tsibirin da ake kira Kauda, da ƙyar muka jawo ɗan ƙaramin jirgin kusa da jirgin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُكَبِے تَبَايَنْ وَنِ طَنْ ڟِبِرِے مَيْ سُونَ كَوْدَ، عِنْدَ إِسْكَ تَرَغُ دَݣَرْ مُكَ جَٰوُاْ ڧَرَمِنْ جِضْغٍ أَ سَا شِ عَكَنْ بَبَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da muka bi ta jikin wani ɗan tsibiri wai shi Kauda muka samu muka yi iko da ƙaramin jirginmu da ƙyar.