Acts 27:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka muka yi ta shan bugun guguwar hadarin nan kashegari suka fara jajjefar da kayan da jirgin yake ɗauke da su a cikin teku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ ضُوً يَنَ هَوْكَ، يَنَ جِجِّغَمُ سُواْسَيْ، سَيْ وَشٜىٰغَرِ سُكَ ڢَارَ ݣُوشِ كَايَنْ دَيَكٜىٰ عَثِكِنْ جِضْغٍ، سُكَجٜىٰڢَ عَثِكِنْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda hadiri yana sa mu tangaɗi ƙwarai da gaske, kashegari sai suka fara watsar da kayan da jirgin ya ɗauko, a ruwa.