Acts 27:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muka shiga jirgin ruwa daga Andiramitiyum wanda yake shirin tashi zuwa tasoshin da suke bakin tekun lardin Asiya, sai muka kama tafiya. Aristarkus, mutumin Makidoniya daga Tessalonika, yana tare da mu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ู…ููƒูŽ ุดูุบูŽ ูˆูŽู†ู ุฌูุถู’ุบู ู†ูŽ ุงู”ูŽุฏูุฑูŽู…ูุชููŠูู…ู’ุŒ ู…ูŽูŠู’ุดูุฑูู†ู’ ุชูŽุงุดู ุฐููˆูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ุบูŽุฑูุถููˆู‹ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุบูœู‰ูฐฺขูœู‰ูฐู†ู’ ุงู”ูŽุณููŠูŽุŒ ู…ููƒูŽ ฺขูŽุงุฑูŽ ุชูŽฺขููŠูŽุž ุงู”ูŽุฑูุณู’ุชูŽุฑู’ูƒูุณู’ุŒ ูˆูŽู†ู ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุชูŽุณูŽู„ููˆุงู’ู†ููƒูŽ ุชูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽูƒูุฏููˆุงู’ู†ููŠูŽุŒ ูŠูŽู†ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู…ููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da muka shiga wani jirgi na Adaramitiya, mai shirin tashi zuwa waษ—ansu garuruwan da suke gaษ“ar Asiya, muka fara tafiya. Aristarkus kuwa, wani mutumin Tasalonika ta ฦ™asar Makidoniya, na tare da mu.