Acts 27:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan mutanen sun daɗe ba su ci abinci ba, Bulus ya miƙe tsaye a gabansu ya ce, “Mutane, da kun ji shawarata na kada ku tashi daga Kirit, da ba ku fāɗa wannan masifa da hasara ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَيَكٜىٰ سُنْ دَطٜىٰ بَسُثِ عَبِنْثِبَ، سَيْ بُلُسْ يَتَاشِ ڟَيٜىٰ أَڟَكِيَرْسُ، يَثٜىٰ «جَمَعَ دَ كُنْجِ مَغَنَاتَ ثٜىٰوَ كَدَ كُتَاشِ دَغَ ڟِبِرِنْ كِرِتْ دَ بَكُ ڢَاطِ عَثِكِنْ وَنَّنْ حَڟَرِ دَ مَسِيڢَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yake an daɗe ba cin abinci, sai Bulus ya miƙe a tsaye a tsakiyarsu, ya ce, “Ya ku jama'a, da kun ji maganata, da ba ku taso daga tsibirin Karita kun fāɗa wannan masifa da hasara ba.