Acts 27:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce, โ€˜Kada ka ji tsoro, Bulus. Lalle za ka tsaya a gaban Kaisar a yi maka shariโ€™a; Allah kuma cikin alherinsa ya ba ka dukan rayukan mutanen da suke tafiya tare da kai.โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุซูœู‰ูฐุŒ โ€นูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุŒ ุจูู„ูุณู’ุž ู„ูŽู„ู‘ูŽูŠู’ ุฐูŽุงูƒูŽ ฺŸูŽูŠูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ุณูŽุฑู’ุž ุบูŽุงุดู ูƒูู…ูŽ ุชูŽุฏูŽู„ููŠู„ูู†ู’ูƒูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุซููƒูู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑูู†ู’ุณูŽ ุฐูŽูŠู’ุซูœู‰ูฐุซู ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูŽู†ู’ ุชูŽฺขููŠูŽุฑู’ูƒูŽุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce, โ€˜Kada ka ji tsoro Bulus, lalle za ka tsaya a gaban Kaisar, ga shi kuma, Allah ya amsa ya yardar maka duk abokan tafiyarka su tsira.โ€™