Acts 27:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka gwada zurfin ruwan suka ga ya kai ƙafa ɗari da ashirin. Bayan ɗan lokaci kaɗan suka sāke gwadawa suka ga zurfin ya kai ƙafa tasa’in.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ ڠُودَ ظُرْڢِنْ ضُوً سُكَغَ يَكَيْ ڧَڢَا طَرِے دَ عَشِرِنْ؞ دَ مُكَثِيغَبَ كَطَنْ، سَيْ سُكَسَاكٜىٰ ڠُودَاوَا، سُكَ سَامِ ڧَڢَا ثَسَعِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka gwada zurfin ruwan, suka sami gaba ashirin, da muka ci gaba kaɗan, sai suka sāke gwadawa, suka sami gaba goma sha biyar.