Acts 27:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don gudun kada a fyaɗa mu a kan duwatsu, sai suka saki ƙugiyoyin jirgin guda huɗu daga bayan jirgin suka yi fata gari ya waye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوانْ ڟُواْرُواْ كَدَ جِضْغِنْمُ يَيِكَرُواْ دَ دُوَڟُو، سَيْ سُكَ سَكِ ڧَرَڢَ مَاسُ نَوْيِ غُدَا حُطُ تَبَايَنْ جِضْغٍ دُواْمِنْ أَ حَنَ جِضْغٍ تَڢِيَ؞ سَيْ سُكَ ظُبَ عِدُواْ سُكَ ضُواْڧِ اللَّهْ غَرِ يَوَايٜىٰ دَ سَوْرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don gudun kada a fyaɗa mu a kan duwatsu, sai suka saki anka guda huɗu na bayan jirgin, suka ƙagauta gari ya waye.