Acts 27:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin ƙoƙarin tserewa daga jirgin, sai masu tuƙin jirgin suka saukar da ɗan ƙaramin jirgin ruwan cikin tekun, suka yi kamar za su saki waɗansu ƙugiyoyi daga sashen gaba na babban jirgin ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَاسُ تُوڧِنْ جِضْغٍ سُنْيِ ڧُواْڧَرِ سُغُدُ؞ سَيْ سُكَ سَوْكَرْ دَ ڧَرَمِنْ جِضْغٍ سُنَ وَيُواْ كَمَرْ ذَاسُ سَوْكَرْ دَ ڧَرْڢٜىٰ مَيْ نَوْيِ دَغَ غَبَنْ بَبَّنْ جِضْغٍ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu tuƙi suna neman gudu daga jirgin ke nan, har sun zura ƙaramin jirgi a cikin ruwa, wai don a ga kamar za su ja su anka ɗin ne daga goshin jirgin su sake su,