Acts 27:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bulus ya ce wa jarumin da kuma sojojin, โIn mutanen nan ba su tsaya a cikin jirgin nan ba, ba za ku tsira ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุจูููุณู ููุซูููฐ ููุจูุจูููู ุณููุงูุฌููู ุฑููุงูู
ู ุฏู ููู
ู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ยซุนูุฏููู ู
ูุชูููููฐููููู ุจูุณู ฺููู ุนูุซููููู ุฌูุถูุบูููููู ุจูุ ุจูุงููุฏูู ุฐูุงูู ฺููุฑูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai Bulus ya ce da jarumin yaki da kuma sojan. โIn mutanen nan ba su tsaya a cikin jirgin nan ba, ba yadda za a yi ku tsira.โ