Acts 27:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kafin gari ya waye Bulus ya roƙe su duka su ci abinci. Ya ce, “Kwana goma sha huɗu ke nan, kuna zama cikin zulumi kun kuma kasance ba abinci, ba ku ci kome ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ غَرِ يَكُسَنْ وَايٜىٰوَ، سَيْ بُلُسْ يَضُواْڧٜىٰسُ سُطَنْثِ عَبِنْثِ، يَثٜىٰ «يَوْ ڢَا، ݣُونَ غُواْمَشَا حُطُ كٜىٰنَنْ كُكٜىٰ ذَمَنْ ڟَمَّنِ، بَكُثِ وَنِ أَبُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da gari ya yi kusan wayewa sai Bulus ya roƙe su su taɓa ɗan abinci, ya ce, “Yau fa kwana goma sha huɗu ke nan kuke zaman jira, ba wani abin da kuka ci.