Acts 27:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina roƙonku yanzu ku ci abinci. Kuna bukatarsa don ku rayu. Ba ɗayanku da zai rasa ko gashin kansa guda ɗaya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ إِنَضُواْڧُوانْكُ كُثِ عَبِنْثِ دُوانْ لَاڢِيَرْكُ، تُنْدَيَكٜىٰ بَا وَنِ عَثِكِنْكُ وَنْدَ ذَيْ رَسَ كُواْ غَاشِنْ كَنْسَ غُدَا طَيَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, ina roƙonku ku ci abinci, don lafiyarku, tun da yake ba wanda ko gashin kansa zai yi ciwo a cikinku.”