Acts 27:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da gari ya waye, ba su gane ฦasar da suke ba, amma suka ga wani lungu da gaci mai yashi, sai suka yanke shawara su kai jirgin can in za su iya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุบูุฑู ููููุงููููฐ ู
ูุงุณู ุชฺููงููู ุฌูุถูุบู ุจูุณู ุนููู ุบูุงููููฐ ุฏู ฺงูุณูุฑูุฏู ุณูููููฐุจูุ ุนูู
ููุง ุฏููู ุณููู ูููุฑู ุฏู ูููู ููููโุบู ู
ููู ููุดูุ ุณููู ุณููููู ุดูุฑู ุณููููู ุฌูุถูุบู ูููู ููุดู ุนูุฏููู ุฐููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da gari ya waye ba su shaida ฦasar ba, amma dai sun lura da wani lungu da gaci mai yashi, sai kuma suka yi shawara cewa in mai yiwuwa ne su kai jirgin kan yashin.