Acts 27:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga can kuma muka sāke kama tafiya muka zaga ta bayan tsibirin Saifurus saboda iska tana gāba da mu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُكَتَاشِ دَغَ نَنْ أَجِضْغٍ ضُوَ، إِسْكَ تَنَ غَابَادَمُو؞ سَبُواْدَ حَكَ مُكَ ذَاغَ تَبَايَنْ ڟِبِرِنْ سَيِڢُرُسْ عِنْدَ إِسْكَ بَاتَدَ ڧَرْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da muka tashi daga nan a jirgin ruwa sai muka zaga ta bayan tsibirin Kubrus, saboda iska tana gāba da mu.