Acts 27:43 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma jarumin ya so yฤ ceci ran Bulus, sai ya hana su aiwatar da niyyarsu. Ya kuma yi umarni duk waษanda suka iya ruwa su fara fฤษawa zuwa gaci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏูููููููฐ ุจูุจูููู ุณููุงูุฌููู ุฑููุงูู
ู ููุณููุงู ููุซูููฐุซู ุจูููุณูุ ุณููู ููููููุงุณูุ ููููู
ู ุจูุงุฏู ุนูู
ูุฑููู ุซูููฐูู ุฏููููู ููุทูููุฏู ุณููู ุนููู ุถููู ุณฺูขูุงุฑู ฺููููููฐ ุณูุดูุบู ุซููููู ุถููู ุณููู ุงูููููุงู ุฐูููุง ุบูููฐฺขูููฐูู ุชูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma jarumin da ya so ya ceci Bulus, ya hana i da nufinsu, ya kuma yi umarni duk waษanda suka iya ruwa su fara fฤษawa zuwa gaci,