Acts 27:44 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran kuma su bi katakai zuwa can ko kuma a kan tarkacen jirgin ruwan. Ta haka kowa ya kai bakin teku lafiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَنْ كُوَ سُهَوْ كَتَكَيْ، كُواْ سُهَوْ تَرْكَثٜىٰنْ جِضْغٍ؞ دَ حَكَ دُكَ سُكَ كَيْ غٜىٰڢٜىٰنْ تٜىٰكُ لَاڢِيَلَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sauran kuwa waɗansu suka hau katako, waɗansu kuma suka hau tarkacen jirgin. Da haka duk suka kai gaci lafiya.