Acts 27:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da muka ƙetare tekun da yake sassan gaɓar Silisiya da Famfiliya sai muka sauka a Mira ta Lisiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ مُكَ ڧٜىٰتَرٜىٰ تٜىٰكُنْ دَتَكٜىٰ كُسَدَ ڧَسَرْ كِلِكِيَ دَ ڢَمْڢِيلِيَ، مُكَ إِسَ مِرَ تَڧَسَرْ لِكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da muka haye bahar ɗin da yake kusa da kasar Kilikiya da ta Bamfiliya, muka isa Mira ta ƙasar Likiya.