Acts 27:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An riga an ɓata lokaci da yawa, tafiya kuwa ta riga ta zama da hatsari domin a lokacin Azumi ya riga ta wuce. Saboda haka Bulus ya gargaɗe su,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَيَكٜىٰ أَنْٻَاتَ لُواْكَثِ دَيَوَ، تَڢِيَرْ مَا تَذَمَ دَ حَڟَرِ، غَمَا أَ لُواْكَثِنْ نٜىٰ شٜىٰكَرَا تَيِ نٜىٰسَ حَرْ أَظُمِ نَ رَانَرْ طَوْكَرْ أَلْحَكِنْ ذُنُوبِ تَوُثٜىٰ؞ سَيْ بُلُسْ يَبَاسُ شَوَرَا
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yake an ɓata lokaci mai yawa, tafiyar ma ta riga ta zama mai hatsari, lokacin azumi kuwa ya wuce, sai Bulus ya gargaɗe su,
Recommended Reading