Acts 28:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan da muka kai bakin tekun lafiya, sai muka tarar cewa sunan tsibirin Malta ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ مُكَ ڟِيرَا سَيْ مُكَجِ، أَشٜىٰ، سُونَنْ ڟِبِرِنَّنْ مَلْتَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da muka tsira, sai muka ji, ashe, sunan tsibirin nan Malita ne.