Acts 28:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can muka tarar da waɗansu ’yan’uwa waɗanda suka gayyaci mu mu yi mako ɗaya da su. Da haka dai muka kai Roma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ نَنْ مُكَ سَدُ دَ وَطَنْسُ یَنْعُوَ مَاسُبِے، سُكَ ضُواْڧٜىٰمُ مُيِ ݣُونَ بَݣَويْ تَرٜىٰدَسُو؞ دَهَكَ دَيْ مُكَ كَيْ رُواْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A nan muka tarar da waɗansu 'yan'uwa, suka roƙe mu mu kwana bakwai tare da su. Da haka dai har muka isa Roma.