Acts 28:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da muka isa Roma, sai aka yarda wa Bulus yă zauna shi kaɗai, tare da sojan da zai yi gadinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُكَ شِغَ رُواْمَ عَكَ يَرْدَ وَ بُلُسْ يَجٜىٰ يَذَوْنَ أَغِدَنْ هَيَ تَرٜىٰدَ سُواْجَنْ دَيَكٜىٰ غَادِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da muka shiga Roma aka yardar wa Bulus ya je ya sauka abinsa tare da sojan da yake tsaronsa.