Acts 28:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tuhume ni suka kuma so su sake ni, domin ba a same ni da wani laifin da ya cancanci kisa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُو كُوَ دَ سُكَ بِنْثِكٜىٰنِ، سُنَ سُواْ سُسَكٜىٰنِ، دُواْمِنْ بَسُ سَامٜىٰنِ دَ وَنِ لَيْڢِنْدَ يَ إِسَ عَكَشٜىٰنِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su kuwa da suka tuhume ni, suna so su sake ni, don ban yi wani laifi da ya isa kisa ba.