Acts 28:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen tsibirin kuwa suka nuna mana babban alheri. Suka hura wuta suka marabce mu duka saboda ana ruwan sama da kuma sanyi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ููุฑููู ูููู ุณููููู ู
ููู ุงููููุญูููฐุฑู ฺจููุฑููู ุฏู ุบูุณูููููฐุ ุณููู ุณููู ููุฑููปูููฐู
ู ุฏูููุ ุณููู ูููุฑู ู
ููู ููุชูุง ุบูู
ูุง ุงูููู ุถููู ุงูููู ููู
ู ุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen garin kuwa sun yi mana alheri matuฦar alheri, don sun hura wuta sun karษe mu, mu duka, saboda ana ruwa, ga kuma sanyi.