Acts 28:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka amsa cewa, “Ba mu sami wani wasiƙa daga Yahudiya game da kai ba, kuma ba kowa daga cikin ’yan’uwan da suka zo daga can ya kawo wani labari ko ya faɗi wani mummuna abu game da kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَثٜىٰ مَسَ «مُو دَيْ بَمُسَامِ وَتَ وَسِيڧَ دَغَ يَنْكِنْ يَهُودِيَ غَمٜىٰ دَكَيْبَ، بَا كُوَ وَنِ طَنْعُوَنْمُ دَ يَذُواْ نَنْ يَكَٰوُاْ لَابَرِنْكَ، كُواْ يَڢَطَا وَتَ مَغَنَ مَرَرْ ݣَوْ غَمٜىٰ دَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce masa, “Mu kam, ba mu sami wata wasiƙa daga Yahudiya game da kai ba, ba kuwa wani ɗan'uwanmu da ya zo nan ya kawo labarinka, ko yă faɗi wata mummunar magana game da kai.