Acts 28:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka shirya su sadu da Bulus wata rana, suka ma zo da yawa fiye da dฤ a wurin da Bulus yake zama. Daga safe har zuwa yamma ya yi ta yin musu bayani, ya kuma shaida musu mulkin Allah yana ฦ™oฦ™arin rinjayarsu game da Yesu daga Dokar Musa da kuma daga Annabawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุณููƒูŽุณูŽุง ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุณู ุญูŽุทูุŒ ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽุฐููˆุงู’ ู…ูŽุณูŽูˆู’ูƒูู†ู’ุณูŽุŒ ุณูู†ู’ ูƒููˆูŽุฐููˆุงู’ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž ุฏูŽุบูŽ ุณูŽฺขูœู‰ูฐ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ูŠูŽู…ู‘ูŽ ูŠูŽูŠูุชูŽูŠู ู…ูุณู ุจูŽูŠูŽุงู†ู ูŠูŽู†ูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูŽ ู…ูุณู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ูŠูŽู†ูŽ ฺงููˆุงู’ฺงูŽุฑูู†ู’ ูŠูŽุฌูŽูฐูˆูุงู’ุณู ุฐููˆูŽุง ูˆูุฑูู†ู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุชูŽู‡ูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุฏูŽ ู„ูุชู‘ูŽุชู‘ูŽฺขูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka sa masa rana, sai suka zo masaukinsa, su da yawa. Sa'an nan ya yi ta yi musu bayani, yana ta shaidar musu Mulkin Allah, tun daga safe har magariba, yana ฦ™oฦ™arin rinjayarsu a kan Yesu, ta hanyar Attaurar Musa da littattafan annabawa.