Acts 28:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโJe ka wurin mutanen nan ka ce, โZa ku yi ta ji amma ba za ku fahimta ba; za ku yi ta dubawa, amma ba za ku gani ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซ โนููุฌูููฐ ููุฑููู ุฌูู
ูุนูุฑู ููููุ ููุซูููฐุ ุฌู ููู
ูุ ุฐูุงูู ุฏูููโุบูุฌูุ ุนูู
ููุง ุจูุฐูุงูู ฺขูููู
ูุชูุจู ุณูู
ูุ ุบููู ููู
ูุ ุฐูุงูู ุฏูููโุบู ุบูููุ ุนูู
ููุง ุจูุฐูุงูู ุบูุงููููฐุจู ุณูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โJe ka wurin jama'ar nan, ka ce, Za ku ji kam, amma ba za ku fahimta ba faufau, Za ku gani kuma, amma ba za ku gane ba faufau.