Acts 28:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama zuciyar mutanen nan ta yi tauri; da ฦyar suke ji da kunnuwansu, sun kuma rufe idanunsu. In ba haka ba za su iya gani da idanunsu, su ji da kunnuwansu, su fahimta a zukatansu, su kuma juyo, in kuwa warkar da su.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู ุฐููุซูููุงุฑู ุฌูู
ูุนูุฑู ูููู ุชูุงูู ุชูููุฑูุ ุณููู ุชููุงูุดูููฐ ูููููููููุณูุ ุณููู ุฑฺูขูููฐ ุนูุฏููููููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุณูุบููู ุฏู ุนูุฏููููููุณูุ ุณูููู
ูุฌู ุฏู ูููููููููุณูุ ุณูููู
ู ุบูุงููููฐ ุฏู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ ุญูุฑู ุณูุฌูููููุงู ููุฑูููู ุงูููู ููุฑูููุฑู ุฏูุณููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don zuciyar jama'ar nan ta yi kanta, Sun toshe kunnuwansu, Sun kuma runtse idanunsu, Wai don kada su gani da idanunsu, Su kuma ji da kunnuwansu, Su kuma fahimta a zuciyarsu, Har su juyo gare ni in warkar da su.โ