Acts 28:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shekaru biyu cif Bulus ya zauna a can a gidansa na haya yana marabtar duk wanda ya je wurinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَيَڢَطَا حَكَ، سَيْ يَهُودَاوَا سُكَتَاشِ دَغَ وُرِنْ سُنَ غَرْدَمَ مَيْ ذَاڢِ أَڟَكَانِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
(Da ya faɗi haka, sai Yahudawa suka tashi suna ta muhawwara da juna.)