Acts 28:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus ya tattara tarin itace, yayinda kuma yake sa itacen a wuta, sai maciji ya ɓullo saboda zafi, ya dāfe a hannunsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بُلُسْ يَتَتَّارُواْ إِتَاثٜىٰ يَنَ سَاوَا أَوُتَرْ، سَيْ وَنِ مَثِيجِ مَيْ دَڢِ يَڢِتُواْ سَبُواْدَ ذَاڢِنْ وُتَرْ، يَثَڢْكٜىٰ حَنُّنْ بُلُسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Bulus ya tattaro waɗansu ƙirare rungume guda ya sa a wutar, sai ga wani maciji ya bullo saboda zafi, ya ɗafe masa a hannu.