Acts 28:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi wa’azin mulkin Allah yana kuma koyarwa game da Ubangiji Yesu Kiristi, gabagadi ba tare da wani abu ya hana shi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بُلُسْ يَذَوْنَ أَوَنَّنْ غِدَنْ دَيَكٜىٰ هَيَ حَرْ شٜىٰكَرَا بِيُ، يَنَ كَرْٻَرْ دُكْ وَطَنْدَ سُكَذُواْ وُرِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bulus ya zauna a nan a gidan da yake haya, har shekara biyu cikakku, yana maraba da duk wanda ya je wurinsa,