Acts 28:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da mutanen tsibirin suka ga macijin yana lilo a hannunsa, sai suka ce wa juna โLalle, wannan mutum mai kisankai ne; gama ko da yake ya tsira daga teku, Adalci bai bar shi ya rayu ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ููุฑููู ุณูููุบู ู
ูุซููุฌููู ูููู ูููููุงู ุงูู ุญูููููู ุจูููุณูุ ุณููู ุณูููุซูููฐ ููุฌููููููุณู ยซููููููู ู
ูุชูู
ูููููู ู
ููู ููุณููู ููููููููฐ! ุบูุงุดูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ฺููููุฑูุง ุฏูุบู ุชูููฐููุ ุฏูููุฏููููู ุงููููุญููู ูููู ุจูููุณู ุณููู ููู
ูุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mutanen garin suka ga mugun ฦwaron nan a makale a hannun Bulus, suka ce wa juna, โLalle mutumin nan mai kisankai ne, kun ga ko da yake ya tsira daga bahar, duk da haka alhaki yana binsa sai ya mutu.โ
Recommended Reading