Acts 28:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai wani filin nan kusa wanda yake na Fubiliyus, babban shugaban tsibirin. Shi ne ya karɓe mu a gidansa da alheri ya kuma ciyar da mu har kwana uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَنْ كُسَ كُوَ أَݣَويْ ڢِيلَيٜىٰ نَشُوغَبَنْ ڟِبِرِنَّنْ، مَيْ سُونَ ڢُبِلِيُسْ؞ شِينٜىٰ يَكَرْٻٜىٰمُ، يَبَامُ مَسَوْكِ مَيْݣَوْ، حَرْ ݣُونَ عُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A nan kusa kuwa akwai wani fili, mallakar shugaban tsibirin nan, mai suna Babiliyas. Shi ne ya karɓe mu, ya sauke mu a cikin martaba har kwana uku.