Acts 3:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“To, ’yan’uwa, na san cewa, kun aikata wannan cikin jahilci ne, yadda shugabanninku suka yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَنْذُ، یَنْعُوَ، نَسَنِ ثِكِنْ رَشِنْ سَنِ نٜىٰ كُكَيِ حَكَ، كَمَرْ يَدَّ شُوغَبَنِّنْكُ مَا سُكَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“To, yanzu 'yan'uwa, na sani da jahilci kuka yi haka, kamar yadda shugabanninku ma suka yi.