Acts 3:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ku tuba, ku juyo ga Allah, don a shafe zunubanku, don lokutan wartsakewa su zo daga wurin Ubangiji,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุณููู ููุชููุจูุ ููุฌูููููุงู ุบู ุงูููููู ุฏููุงูู
ููู ุงููููููููููฐ ุฐูููุจูููููุ ุฏููุงูู
ููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููุณูุงุจูููุชู ุฐููุซูููุงุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka sai ku tuba, ku juyo, domin a shafe zunubanku, Ubangiji kuma kansa ya riฦa wartsakar da ku,