Acts 3:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don kuma ya iya aika da Kiristi, wanda aka naɗa tun dā saboda ku, Yesu ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ عَيْكُواْ دَ أَلْمَسِيحُنْ دَ يَذَاٻَا مُكُ تُنْدَا، وَتُواْ عِيسَىٰ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya kuma aiko da Almasihun da aka ƙaddara muku tun dā, wato Yesu,