Acts 3:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Tabbatacce, dukan annabawa daga Sama’ila zuwa gaba, dukansu da suka yi magana, sun rigya faɗin waɗannan kwanaki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«حَڧِيڧَ، دُكَنْ أَنَّبَاوَنْ دَ سُكَيِ أَنَّبْثِ، وَتُواْ تُنْدَغَ كَنْ سَمَٰعِيلَ دَ وَطَنْدَ سُكَذُواْ دَغَ بَايَ، دُكْ سُنْيِ مَغَنَ عَكَنْ وَطَنَّنْ ݣُونَكِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika dukan annabawa da suka yi annabci, wato tun daga kan Sama'ila da waɗanda suka zo daga baya, duk sun yi faɗi a kan waɗannan kwanakin.