Acts 3:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kuwa magฤdan annabawan ne da kuma na alkawarin da Allah ya yi da kakanninku. Ya ce wa Ibrahim, โTa wurin zuriyarka, dukan kabilan duniya za su sami albarka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููุจูุซููู ุฏู ุนููููู ุชูููุฑููู ุงูููููุจูุงููุงุ ุฏููุงูู
ูููููููููฐุ ูููููููฐ ููู
ู ุฐูุงููุซู ุบูุงุฏููุงูู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุฏู ุงูููููู ูููู ููููุงููููููููู ุฏูููุซูููฐ ูู ุงููุจูุฑููฐูููู
ูุ โนุชูููุฑููู ุฐูุฑูููุฑููู ููููฐ ุฏููููู ฺงูุจูููููู ุฏููููููุง ุฐูุงุณู ุณูุงู
ู ุงููููุจูุฑูููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ne tsatson annabawa, ku ne kuma magadan alkawarin da Allah ya yi wa kakanninku, da ya ce wa Ibrahim, โTa zuriyarka ne za a yi wa dukkan kabilan duniya albarka.โ