Acts 3:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Allah ya tashe bawansa, ya aike shi da fari zuwa gare ku don yฤƒ albarkace ku ta wurin juye kowannenku daga mugayen hanyoyinku.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุฐูŽุงูปู ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุณูŽุŒ ูŠูŽฺขูŽุงุฑูŽ ุนูŽูŠู’ูƒููˆุงู’ุดู ูˆูุฑูู†ู’ูƒู ู†ูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽูŠู ู…ููƒู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ูŠูŽุฌููˆูŠููˆุงู’ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุทูŽูŠูŽู†ู’ูƒู ุฏูŽุบูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฑู’ุณูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Allah ya taso da Baransa, gare ku ne ya fara aiko shi, don yฤƒ yi muku albarka ta juyo da ko wannenku ga barin muguntarsa.โ€