Acts 3:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka mutumin ya mai da hankalinsa a kansu, yana fata samun wani abu daga gare su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كُوَ دُكْ حَنْكَلِنْ غُرْغُنْ يَكُواْمَ كَنْسُ، يَنَ ڟَمَّنِ ذَاسُبَاشِ وَنِ أَبُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuwa duk hankalinsa ya koma a kansu, da tsammanin samun wani abu a gunsu.