Acts 3:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya yi wuf da ฦafafunsa ya fara tafiya. Ya tafi tare da su ya shiga cikin filin haikali yana tafiya yana tsalle, yana kuma yabon Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ฺููขู! ููู
ฺููงูููฐ ฺูููููฐุ ฺููขูุงุฑู ุชฺูขูููุ ููุดูุบู ูููููููููู ุชูุฑูููฐุฏูุณููุ ูููู ุชฺูขููู ูููู ฺููููููฐ ูููู ููู
ู ููุจููุงูู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wuf, sai ya zabura, ya miฦe tsaye, ya fara tafiya, ya shiga Haikalin tare da su, yana tafe, yana tsalle, yana kuma yabon Allah.