Acts 4:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
to, sai ku san wannan, ku da dukan mutanen Israโ€™ila cewa da sunan Yesu Kiristi Banazare, wanda kuka gicciye amma wanda Allah ya tasar daga matattu ne, wannan mutum yake tsaye a gabanku lafiyayye.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชููˆุงู’ุŒ ู…ูู†ูŽุณููˆุงู’ ูƒูุณูŽู†ูุŒ ูƒููˆ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุจูŽู†ูŽุธูŽุฑูœู‰ูฐุชู’ ู†ูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ุบูุซู‘ููŠูœู‰ูฐุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุชูŽุงุฏูŽ ุดู ุฏูŽุบูŽ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺŸูŽูŠูœู‰ูฐ ู„ูŽุงฺขููŠูŽูŠู‘ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, sai ku sani, ku duka, da kuma duk jama'ar Isra'ila, da sunan Yesu Almasihu Banazare, wanda ku kuka gicciye, wanda kuma Allah ya tashi shi daga matattu, albarkacinsa ne mutumin nan yake tsaye a gabanku lafiyayye.