Acts 4:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da yake sun ga mutumin da aka warkar yana tsaye a wurin tare da su, sai suka rasa abin faɗi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا تُنْدَ شُوغَبَنِّنْ سُكَغَ مُتُمِنَّنْ دَ عَكَ وَرْكَرْ طِنْ يَنَ ڟَيٜىٰ تَرٜىٰدَ مَنْذَنِّےنْ، سَيْ سُكَ رَسَ أَبِنْدَ ذَاسُثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da suka ga mutumin nan da aka warkar ɗin yana tsaye tare da su, suka rasa hanyar yin mūsu.