Acts 4:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce, โMe za mu yi da waษannan mutane? Kowa da yake zama a Urushalima ya san sun yi abin banmamaki, kuma ba za mu iya yin mลซsu wannan ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุซูููฐ ยซู
ูููฐ ุฐูุงู
ููู ุฏู ู
ูุชูููููฐูููููุ ุฏููุงูู ููููููู ุฏููููู ู
ูุฐููููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุณููู ุณููู ุซูููฐูู ุงูููููู ูููู ุจูุจูููู ุนููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุชูููุฑููู ู
ูุชูููููฐูููููุ ุจู ูููู ููุฏูู ุฐูุงู
ูุซูููฐุ โนุจู ุญููู ุจูููููฐุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suka ce, โYaya za mu yi da mutanen nan? Don hakika sanannen abu ne ga dukan mazauna Urushalima, cewa an yi wata tabbatacciyar mu'ujiza ta wurinsu, ba mu kuwa da halin yin mลซsawa.