Acts 4:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma don a hana wannan abu daga ฦ™ara bazuwa cikin mutane, dole mu kwaษ“e mutanen nan kada su ฦ™ara yi wa kowa magana cikin wannan suna.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ูŠูŽุจูŽุธููˆ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุณูŽูŠู’ ู…ูุฌูŽุง ู…ูุณู ูƒูู†ู‘ูœู‰ูฐุŒ ูƒูŽุฏูŽ ุณููƒูุณู’ูƒูุฑูŽ ุณูฺงูŽุงุฑูŽูŠู ูˆูŽูƒููˆุงู’ูˆูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma don kada abin ya ฦ™ara bazuwa a cikin mutane, sai mu yi musu kashedi, kada su kuskura su ฦ™ara yi wa kowa magana, suna kama wannan suna.โ€