Acts 4:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi magana ta wurin Ruhu Mai Tsarki ta bakin bawanka, kakanmu Dawuda cewa, “ ‘Don me ƙasashe suke fushi, mutane kuma suke ƙulla shawara a banza?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَوُرِنْ رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے كَيِ مَغَنَ تَوُرِنْ بَاوَنْكَ وَتُواْ، كَكَنْمُ دَاوُدَ، كَثٜىٰ، ‹دُوانْمٜىٰ وَطَنْدَ بَا يَهُودَاوَا بَ سُكَيِ ڢُشِے؟ ڧَبِيلُ كُمَ سُكَيِ تُنَانِنْ أَلْعَمُرَنْ وُاْڢِ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wanda ta Ruhu Mai Tsarki, ta bakin kakanmu Dawuda baranka, ka ce, ‘Don me al'ummai suka husata? Kabilai kuma suka yi makidar al'amuran wofi?