Acts 4:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
su ajiye a sawun manzannin, a kuma raba wa kowa gwargwadon bukatarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ أَجِيٜىٰ أَغَبَنْ مَنْذَنِّےنْ، أَنَ كُوَ رَرَّبَوَ كُواْوَ بِسَغَ بُڧَاتَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sun kawo kuɗin, sun ajiye gaban manzanni, an kuwa rarraba wa kowa gwargwadon bukatarsa.