Acts 4:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya sayar da wata gonar da ya mallaki ya kuma kawo kuɗin ya ajiye a sawun manzanni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرْنَبَ كُوَ يَسَيَرْ دَ وَتَ غُواْنَرْسَ، يَكَٰوُاْ كُطِنْ يَ أَجِيٜىٰ أَغَبَنْ مَنْذَنِّےنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya sayar da wata gonarsa, ya kawo kuɗin ya ajiye a gaban manzannin.