Acts 4:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka sa aka kawo Bitrus da Yohanna a gabansu suka kuma fara yin musu tambayoyi cewa, โDa wane iko ko da wane suna kuka yi wannan?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุณูุง ุจูุชูุฑูุณู ุฏู ููุญูููู ุณููู ฺููู ุงฺูููููููุฑูุณูุ ุณููู ุณููู ุชูู
ูุจูููููฐุณู ุณูููุซูููฐ ยซุฏู ูููููููฐ ุฅูููููุงู ููููฐุ ูููุงู ูููู ุฏู ููููููฐ ุณููููููููฐ ูููููู ูููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka tsai da su a tsakiya, suka tuhume su, suka ce, โDa wane iko ne, ko kuwa da wane suna ne, kuka yi haka?โ