Acts 5:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To wani mutum mai suna Ananiyas tare da matarsa Saffiratu, shi ma ya sayar da wata mallakarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَنِ مُتُمْ مَيْ سُونَ هَنَنِيَ، تَرٜىٰدَ مَاتَرْسَ سَڢِرَتُ، يَسَيَرْ دَ وَنِ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wani mutum mai suna Hananiya, da mata tasa Safiratu, ya sayar da wata mallaka tasa,